<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Wanene a daki can,
 Makiyaya gabansa?

[V2]
 KORUS
 Shi ne Ubangiji Yesu!
 Shi ne Sarki mai daraja!
 Sai mu durƙusa a nan,
 Mu yabe shi, Mai Ceto.

[V3]
 2) Wanene a daji ai,
 Yana shan jaraba dai?
 Korus

[V4]
 3) Yabon wa a ke ta yi
 Domin duk alherinsa?
 Korus

[V5]
 4) Wanene ke warkar da
 Masu ciwo dayawa?
 Korus

[V6]
 5) Wanene Mai Ta'aziyya
 Domin masu ƃacin rai?
 Korus

[V7]
 6) Wanene mai wa'azi
 Ko'ina a Galili?
 Korus

[V8]
 7) Wa ya je da dare kuwa
 Zuwa gona don addu'a?
 Korus

[V9]
 8) Wanene kan giciye
 Zafin mutuwa ya ke ji?
 Korus

[V10]
 9) Wanene ya tashi kuwa
 Daga cikin kabari?
 Korus

[V11]
 10) Wanene Mai Taimako
 Shi kaɗai kuwa Mai Ceto?
 Korus

[V12]
 11) Wanene a kursiyi
 Mai Iko, Maɗaukaki?
 Korus</lyrics>
<title>Wanene A Daki Can LW92</title>
<hymn_number>92</hymn_number>
</song>